Hukumar Jin dadin yan sanda
Duk da yadda aka samu tashe-tashen hankula a wasu jihohin kasar nan saboda zanga-zanga, jama'a sun fara taruwa a Legas domin fara tattakin matsin rayuwa.
Rundunar Kano sun bayyana nasarar cafke karin matasan da ake zargi da fasa wuraren ajiyar kayan abincin jama'a tare da wasosonsu a ranar Alhamis.
Rundunar 'yan sanda ta yi shirin ko ta kwana yayin da masu zanga-zanga suka kashe jami'in dan sanda 1 da kuma lalata ofisoshin rundunar a sassan kasar.
Jami’an ‘yan sandan kasar nan sun tarwatsa daruruwan masu zanga-zanga da borkonon tsohuwa a filin Eagle da ke babban birnin tarayya Abuja yayin da ake su sauya wuri.
Babban sufeton 'yan sandan kasa, Olukayode Ogbetokun ya ce bayanan sirri sun tabbatar da cewa wasu tsageru sun shirya tayar da hargitsi a kasar nan.
Yan daba a jihar Legas sun fara gargadin mazauna jihar da su rufawa kansu asiri kar su fita zanga-zanga, tare da barazanar za su yi maganin duk wanda ya fito.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce sufeta janar, Kayode Egbetokun bai bayar da wani umarni na sanya dokar ta baci ba a kan zanga-zangar da ake shirin yi.
Kungiyar da ke rajin kawar da talauci da kare hakkin dan Adam a Najeriya da wasu kasashe 45 ta Action Aid ta tunatar da hukumomin muhimmancin tsaro.
Rundunar 'yan sandan Kano ta ce an yi zaman taro na musamman a kan shirin gudanar da zanga zanga, inda aka gana da dukkanin shugabannin tsaro a jihar.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari