Hukumar yan sandan NAjeriya
Mahukunta a jami'ar Bayero ta Kano sun bayyana sassautawa daliban jami'a saboda dokar takaita zirga-zirga, inda ga dakatar da ɗaukan darussa har sai an janye dokar.
Kungiyar 'yan kasuwar hatsi ta Dawanau a Kano sun dauki matakin kare dukiyoyin su da ke cikin kasuwar daga masu fakewa da zanga-zanga su na sata.
Wasu daga cikin jagoroin kungiyoyin da ke gudanar da zanga-zanga sun bayyana janyewarsu bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabin neman tattaunawa.
Jami'an tsaro sun dira a kan mutanen da suka fito zanga-zangar nuna adawa da halin kuncin da ake ciki a kasar nan. Sun cafke mutum uku a birnin Abuja.
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta yi magana kan zargin kashe matasa masu zanga zangar tsadar rayuwa a unguwar Nasarawa, Rijiyar Lemo da Kurna a makon da ya wuce.
Gwamnatin Kano za ta kafa kwamitin shari’a domin yin cikakken bincike kan yadda hukumomin tsaro suka gudanar da ayyukansu a lokacin zanga-zanga a jihar.
Gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang, ya sanya dokar hana fita bayan wasu bata gari sun yi sace-sace a shagunan mutane yayin zanga-zanga a jihar.
Wasu 'yan daba sun tafka barna a coci bayan sun kai farmaki yayin da ake zanga-zanga a jihar Katsina. 'Yan daban sun kwashe kayan miliyoyin naira.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Imo inda suka hallaka wani shugaban kauye tare da wasu masu unguwanni.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari