Hukumar shiga da ficen Najeriya
Hukumar shige da fice ta kasa ta sanar da karin kudin fasfo ga yan Najeriya masu shirin fita kasashen ketare daga N35,000 zuwa N50,000, daga N70,000 zuwa N100,000.
Wata mata mai suna Ella Jeffery ta dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta da hukumar shige da fice da ta kasa bayan yaga fasfon mijinta.
Hukumar shige da fice ta Najeriya ta dauki mataki kan jami'inta mai suna Okpravero Ufuoma da ake zargi da karbar rashawa a filin jirgin saman Najeriya a wani bidiyo.
Gwamnatin tarayya ta dauki matakin sanya masu daukar nauyin zanga-zanga cikin jerin wadanda ake nema ruwa ajallo. Za a yi caraf da su da sun shigo Najeriya.
Wani jami'in tsaro ya yi harbi bisa kuskure lokacin da ake gudanar da zanga-zangar nuna adawa da tsadar rayuwar da ake fama da ita a jihar Borno.
Gwamnatin tarayya ta tsaurara matakan tsaro a iyakokin kasar nan. Hukumar kula da shiga da fice ta umarci jami'anta da su sanya idanu sosai a lokacin zanga-zanga.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, ta samu hukuncin dauri kan wani Quadri Adeyinka, ma’aikacin hukumar NIS bisa laifin damfarar fasfo.
Hukumar kula da wutar lantarki ta kasa (NERC) ta ce abokan huldarsa a kasashen ketare sun hana su kuɗin wutar da suka sha wanda ya kai $51m a shekarar 2023.
A cikin wata sanarwa da ta fitar, hukumar shige da fice ta kasa ta ce za ta gaggauta bin umarnin Shugaba Bola Tinubu na bude iyakokin Najeriya da Jamhuriyar Nijar.
Hukumar shiga da ficen Najeriya
Samu kari