Hukumar Kwastam
Gwamnatin tarayya ta tara N21.22tn a cikin watanni shida na 2025 daga hukumomi biyar, ta cika kashi 58% na kasafin kuɗi, wanda zai sa ta iya zarce burinta.
Hukumar kwastam ta sanar shirin yin gwanjon man fetur mai tarin yawa da ta kama a Adamawa da Taraba a kan N10,000 duk lita 25. Litar mai a kan N400.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan kishin kasa, Dr. Bolaji Akinyemi ya shigar da 'kara a gaban kotun tarayya kan tsawaita wa'adin shugaban hukumar kwastam.
Za a ji yadda hukumar Kwastam ta Seme ta kama mota dauke da kayan hada bam, kudin waje, wiwi, da shinkafa, tare da kama wanda ake zargi da laifin.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai harin ta'addanci kan jami'an tsaro na hukumar hana fasa kwauri ta kasa. Sun hallaka mutum uku a yayin harin.
Hukumar Kwastam ta kama dala $1.1m da Riyal 135,900 a Kano, a cikin wani fatikin dabino. Kotu ta ba da umarnin a kwace kudaden tare da mika su ga gwamnati.
Jami'an hukumar kwastam ta Najeriya sun yi nasarar cafke mugayen makamai da suka kunshi bindigogi da alburusai ana shirin watsa cikin ƙasa a Legas.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Abubakar Bukola Saraki da kungiyar NECA sun ce karin harajin FOB na hukumar kwastam zai jawo tashin farashin kayayaki.
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ce ta kama kayayyakin fasa kwauri da darajarsu ta kai biliyan 35.29 a 2024, ciki har da motoci, bindigogi, da magungunan jabu.
Hukumar Kwastam
Samu kari