
Rashawa a Najeriya







An kama waus manajojin banki da laifin boye sabbin Najeriya da aka basu don su rabawa mutane a kasar nan. An bayyana yadda suka shiga hannu a wannan lokacin.

Naja'atu Muhammad ta tono batun da yake da alaka da yadda Tinubu ke tafiyar da harkar siyasarsa a kwanakin nan. Ta bayyana dalilin da yasa yake katobarar zance.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da laifuka masu alaka ta bankado wani banki da ya boye damin sabbin kudi a cikin akwatin bankin yayinda ake wahala a kasar.

Lamarin da ke faruwa a babbar tashar mota ta Dadi da ke garin Zaria ya kazanta. Anat siyar da takardun sabbin naira kan kudi mai tarin yawa inda ake zabga riba.

Dan takarar gwamnan APC a jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya yi watsi da rade-radin da ke yawo cewa hukumar ICPC ta kama shi kafin daga bisani ta sako shi.

Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sanar da matakan da 'yan Najeriya zasu bi wurin siyan gwanjon kadarori.
Rashawa a Najeriya
Samu kari