Jihar Niger
Matafiya sun makale a Mokwa bayan mazauna Niger sun toshe hanyar Mokwa-Bida, suna zanga-zangar nuna adawa da yawaitar garkuwa da mutane da ’yan bindiga.
Ambaliyar ruwa ta lalata kadarori da darajarsu ta kai miliyoyin Naira tare da mamaye gidaje a General M.I. Wushishi Housing Estate da ke Minna, Jihar Neja.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin matafiya a da suka bi ta hanyar jihar Neja sun shiga gagari bayan yan bindiga sun tare masu hanya tare da bude wuta.
Wasu ‘yan bindiga sun sace dagacin Patiko da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, tare da neman kudin fansa naira miliyan 80. Sun kira mutane waya.
Gwamnatin Neja ta ce babu sauran 'yan bindiga sa sansaninsu a jihar, amma 'yan sanda sun tabbatar da cewa ana ci gaba da farmakin tsaro a wasu yankuna.
Abdulsalami Abubakar ya buƙaci INEC ta yi adalci ga dukkan jam'iyyun siyasa yayin da shugaban hukumar ya bada tabbaci kan yin sahihin zabe a 2027.
A wannan labari za a ji yadda rashin fahimta game da zaben fitar da gwani a jam'iyyar APC a jihar Neja ya jawo matsalolin adawa da gwamnati mai ci.
Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Niger, Jonathan Vatsa, ya ce tikitin Musulmi da Musulmi ba zai samu karɓuwa daga Kiristoci ba a zaɓen 2027 mai zuwa.
Rahotanni sun nuna cewa mazauna yankin a karamar hukumar Borgu ta jihar Neja sun shiga tashin hankali bayan bam ya hallaka wasu sojoji da ke ba su tsaro.
Jihar Niger
Samu kari