Hukumar NEMA
Ambaliyar ruwan shekarar 2024 a Maiduguri ta jawo mutane sama da 200,000 sun rasa gidaje. Haka zalika an nemi yara kanana an rasa yayin da ambaliyar ta yi tsanani.
Babban daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Borno, Barkindo Mohammed ya ce shi da jami'ansa sun maƙale a wani da wuri da suka je bada agaji.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci hukumar NEMA ta gaggauta kai dauki ga wadanda ambaliyar ruwa ta rutsa da su a Maiduduri, yana mai jajantawa gwamnatin Borno.
Ambaliyar ruwa ta wargaza makabarta a Maiduguri. Makabartar Kiristoci da ruwan ya rusa tana GRA. An shiga fargaba kan barkewar cututtuka daga makabartar.
Ambaliyar ruwa ta yi mamaye gidaje a fadar mai martaba Shehun Borno tare da sauran gidaje a birnin Maiduguri. Shehun Borno ya nemi mafaka a gidan gwamnati
Ambaliyar ruwa ta shafi mutane masu yawa a jihar Zamfara. Sama da mutum 10,000 ne suka rasa matsugunansu. Gwamnan jihar ya yi jajen aukuwar hakan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi alhini kan asarar rayuka da dukiyoyi da aka samu sakamakon ambaliyar ruwan da ta auku a johohi masu yawa na kasar nan.
Shugaban SEMA na jihar Kaduna, Dokta Usman ya bayyana cewa ibtila'in ambaliyar ruwa ta lalata ɗaruruwa. gidaje a kananan hukumomin Zariya da Sabom Gari.
A wannan labarin, Majalisar dokokin Kano ta miƙa buƙatar gaggawa ga gwamna Abba Kabir Yusuf kan taimakon wadanda ambaliya ta shafa a faɗin jihar.
Hukumar NEMA
Samu kari