Hukumar NEMA
A wanna rahoton, gwamna Babagana Umara Zulum ya fusata da mutanen da su ka gina muhallansu a gabar ruwa a jihar Borno wanda ya ta'azzara ambaliya.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Neja (NSEMA) ta fitar da rahoton barnar da ambaliyar ruwa ta yi a jihar. Akalla mutane 11 sun mutu yayin da aka yi asara mai yawa
Ambaliyar ruwa a karamar hukumar Mokwa a jihar Neja ta cinye kayuka kusan 100, ruwa ya malale makarantu da asibitoci da dama, ruwa ya lalata gonaki da yawa.
Ambaliyar ruwa ta wargaza kauyuka 10 a jihar Kebbi, mutane sama da 2,000 sun rasa gidajensu. Ambaliyar ta lalata gonaki da dama da mutanen Kebbi ke noma.
Hukumar NEMA ta bayyana cewa an ceto mutane biyar da ransu tare da gano gawarwakin mutane tara sakamakon hatsarin jirgin ruwan da ya auku a jihar Zamfara.
A rahoton nan, za ku ji cewa Shugaban kasa, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kafa asusun tallafa wa mutanen da iftila’in ambaliya ta shafa a jihar Borno.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa a kalla mutane miliyan 2 sun shiga matsala bayan ambaliya. Zulum ya ce akwai karancin abinci da yunwa a Maiduguri.
Yan gudun hijira 16 suka hadu da harbin maciji a sansani daban daban a jihar Benue. NEMA ta dauki matakin feshin magani a wuraren kuma ko daya bai mutu ba.
A wannan rahoton, gwamnatin jihar Yobe ta ba da sanarwar samun ambaliyar ruwa a kananan hukumomi tara na jihar sakamakon cikar dam din Dadinkowa da Lagdo.
Hukumar NEMA
Samu kari