Hukumar NEMA
Ambaliyar ruwa ta wargaza makabarta a Maiduguri. Makabartar Kiristoci da ruwan ya rusa tana GRA. An shiga fargaba kan barkewar cututtuka daga makabartar.
Ambaliyar ruwa ta yi mamaye gidaje a fadar mai martaba Shehun Borno tare da sauran gidaje a birnin Maiduguri. Shehun Borno ya nemi mafaka a gidan gwamnati
Ambaliyar ruwa ta shafi mutane masu yawa a jihar Zamfara. Sama da mutum 10,000 ne suka rasa matsugunansu. Gwamnan jihar ya yi jajen aukuwar hakan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi alhini kan asarar rayuka da dukiyoyi da aka samu sakamakon ambaliyar ruwan da ta auku a johohi masu yawa na kasar nan.
Shugaban SEMA na jihar Kaduna, Dokta Usman ya bayyana cewa ibtila'in ambaliyar ruwa ta lalata ɗaruruwa. gidaje a kananan hukumomin Zariya da Sabom Gari.
A wannan labarin, Majalisar dokokin Kano ta miƙa buƙatar gaggawa ga gwamna Abba Kabir Yusuf kan taimakon wadanda ambaliya ta shafa a faɗin jihar.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya shaidawa ƴan majalisar wakilai cewa adadin waɗanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa ya kai 28 zuwa ranar Talata.
Tsohon shugaban majalisa, Ahmad Lawan ya kai wa jama'ar da ya ke wakilta na Yobe ta Arewa daukin Naira Miliyan 25 bayan ambaliyar ruwa ya raba su da gidajensu.
Gwamnatin Kaduna ta fara daukar matakan rage illar da ambaliya ruwa za ta haifar a wasu daga cikin sassan jihar, inda gwamnati ta nemi kowa ya bar yankunan.
Hukumar NEMA
Samu kari