Nasir Ahmad El-Rufai
Shugaban cocin INRI Evangelical, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashen cewa za a zaɓi Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar jam'iyyar hadakata a 2027.
A labarin nan, za ku ji cewa ana hasashen wasu daga cikin manyan da suka taru a ADC domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu za su nemi kujerar shugaban kasa.
Yayin da ake shirin hadaka domin kwace mulkin Bola Tinubu, tsohon gwamann Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce APC ce ke kulla makirci domin hana hadin gwiwa.
A labarin nan, za a ji tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Dumebi Kachikwu, ya yi zargin cewa yan adawa sun shiga ADC ta hannun baragurbin cikinsu.
Tsagin jam'iyyar LP ya bukaci Peter Obi ya fita daga tafiyarsu bayan halartar taron hadakar 'yan adawa a Abuja. LP ta ce ba za ta shiga hadakar 'yan adawa ba.
A labarin nan, za a ji cewa guda daga cikin shugabanni adawa a Najeriya, Nasir El-Rufa'i ya ce akwai alamun yan adawa za su iya bugawa da APC a babban zaben 2027.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan hadakar 'yan adawa a ADC. Fadar shugaba Tinubu ta caccaki mutanen Buhari da suka hade da Atiku Abubakar da El-Rufa'i.
Mai magana da yawun kungiyar haɗaka, Bolaji Abdullahi ya ce sun zaɓi ADC a matsayin jam'iyyar da za su yi amfani da ita saboda tsarinta da manufofinta.
Uban jam'iyyar ADC, Ralph Nwosu ya ce David Mark da Rauf Aregbesola suna da kwarewar jagorantar haɗakar ƴan adawa zuwa fadar shugaban kasa a zaben 2027.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari