Nasir Ahmad El-Rufai
A wannan labarin, za a ji cewa APC reshen jihar Sakkwato ta bayyana cewa ba ta fargabar hadakar da 'yan adawa ke kokarin hadawa gabanin zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi kalamai masu zafi kan minisotcin da Shugaba Bola Tinubu ya nada a gwamnatinsa. Ya ce ba su da inganci.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a APC, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa babu wanda zai iya shaida wa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaskiya.
Shugaban jam'iyyar SDP na kasa, Alhaji Shehu Gabam, ya yi fatali da batun dakatarwar da aka yi masa daga kan mukaminsa. Ya ce har yanzu shi ne shugaba.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya nuna shakku kan cewa da wuya hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi rajistar sabuwar jam'iyya.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana cewa ta samu takardun neman rijistar jam'iyyun siyasa amma babu ɗaya da ta cika sharudda.
Yayin da ake ta shirin hadaka kan zaben 2027, Jam'iyyar SDP ta dakatar da shugaban jam’iyyar, Shehu Musa Gabam da wasu biyu saboda zarge-zargen almundahana.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa babu wanda zai sake zaben Bola Tinubu a babban zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi magana kan hadin gwiwar da ake tattaunawa yanzu inda ya ce ba ta da alaka da kowace jam’iyyar siyasa.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari