Nasir Ahmad El-Rufai
A labarin nan, za a ji cewa kuniyar kwadago ta kasa, NLC ta bayyana jin dadin yadda gwamna Uba Sani ya fara gyara kuskuren Nasir El-Rufa’i a Kaduna.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce ya dawo siyasa ne domin korar azzalumai ba wai domin tsayawa takara a zaben 2027 ba, ya nemi a yi katin zabe.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP a zaben shekarar 2023, Adewole Adebayo, ya shawarci Shugaba Bola Tinubu da ya hakura da batun tazarce a 2027.
Fadar shugaban kasa ta caccaki manyan 'yan adawa bayan rahoton habakar kudin ajiyar Najeriya. Bayo Onanuga ya ce maganar 'yan kifar da Tinubu ne a gabansu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya gargadi wata kungiyar ADC mai suna ADV Vanguard kan jingina masa wani zance na sukar Bola Tinubu.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa sojoji kadai ba za su iya shawo kan msatalar tsaro a jihohi 7 na Arewa maso Yamma ba, ya fadi matakin da za a dauka.
An ayyana dan takarar jam’iyyar APC, Felix Joseph Bagudu a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbin kujerar majalisar wakilai na Chikun–Kajuru a jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa gwamnatin Uba Sani ba ta yin adalci a zaɓukan ƙananan hukumomi a jihar.
Sanata Aliyu Wadada wanda yake wakiltar Nasarawa ta Yamma a majalisar dattawa, ya sauya sheka daga jam'iyyar SDP zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari