Nasir Ahmad El-Rufai
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana yadda matarsa ta zama ginshikin zaman lafiya a gidansa na shekaru kusan 26.
Jam'iyyar APC ta gargadi 'yan Najeriya da cewa Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i, Rotimi Ameachi da Peter Obi cewa za su rusa tsarin karba karba a siyasar Najeriya.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kasa hakura kan sukar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi wa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta bukaci tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na dawo cikinta a hukumance kafin 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya yi kaca-kaca da jam'iyyar APC. Ya ce kasar nan na iya rugujewa idan ta koma kna madafun iko.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El Rufai na cikin manyan jiga-jigan siyasa a Najeriya da suka kafa haɗakar ADC, hakan ya jawo manya a Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai na fuskantar matsaloli da dama a SDP tun bayan da ya koma jam'iyyar. Hakan ya sanya ya shiga tsilla-tsilla a siyasa.
Bayan yada hotunan Nasir El-Rufai a wani coci da cewa ya je neman goyon baya ne a kayar da Bola Tinubu, an gano gaskiyar abin da ya kai shi bai da alaƙa da hakan.
A labarin, za a ji cewa ADC ta ce ta amince da Nasir El-Rufa'i da Peter Obi su ci gaba da zama a jam'iyyunsu yayin da ake shirin babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari