Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa tun bayan hawansa mulki, bai karbo bashin ko sisin kobo ba. Ya bayyana cewa ya tsuke bakin aljihun gwamnati.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ziyarci Nasir El-Rufa'i a gidansa da ke Abuja. Ana ganin sun tattauna ne kan lamuran siyasar Najeriya a 2027.
Kotun tarayya ta ci tarar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i da wasu 'yan sanda tarar N900 da N10m bisa zargin tsare wasu mutane bayan kashe sarkin Adara
Shugabannin 'yan adawa na ta kokarin kafa hadaka domin kawar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da APC a zaben 2027. Shirye-shirye kan hakan sun yi nisa sosai.
Za a ji yadda rikicin SDP ya tsananta yayin da wani bangare ya yi watsi da Shehu Gabam tare da goyon bayan Cif Adedina a matsayin shugaban jam’iyyar.
Jam'iyyar LP ta nesanta kanta daga shirin haɗakar jam'iyyun adawa, tana mai cewa ba za ta ba Obi tikiti kai tsaye ba, dole ya fafata da ’yan takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ADC, Dr.Ralphs Okey Nwosu, ya ce za a kammala tattaunawar hadakar siyasa cikin makonni 2, don tunkarar 2027.
Tsohon sanata mai wakiltar Osun ta Yamma a majalisar dattawa, Sanata Mudashiru Husain, ya yi fatali da hadakar Atiku Abubakar don kawar da Bola Tinubu.
Alamu sun nuna cewa jam'iyyar ADC ita ce zabin su Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai da Peter Obi domin yin hadakar kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari