Nadin Sarauta
Ana sa ran manyan baki da suka hada da Shugaba Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso za su halarci bikin nadin sabon Sarkin Ibadan a makon gobe a Ibadan.
Sarkin kasar Saki da ke jihar Oyo, Oba Khalid Oyeniyi ya bayyana cewa ya dajatar da masu sarauta biyu ne saboda rashin da'a da hakar ma'adanai da bisa ka'ida ba.
Gwamna Bassey Otu ya tube wani sarki a karamar hukumar Akamkpa da ake zargi da rike mulki a masarautu biyu a jijhar. Sarkin ya ce zai yi martani daga baya.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya ba da umarnin daukar matakin da ya dace kan abubuwan da ke faruwa a masarautar Ipetumodu bayan daure Sarki a Amurka.
Mai girma gwamnan jihar Kuros Riba, Bassey Otu ya amin ce da nadin wanda Majalisar sarakuna ta zaba a a matsayin sabon sarkin kabilar Ekinta Clan.
Yan asalin Isara Remo da ke zaune a kasashen waje da wadanda ke gida sun hada kai sun yi fatali da wanda aka zaba a matsayin sabon Sarkinsu a jihar Ogun.
Majalisar dokokin jihar Adamawa ta bai wa gwamna karfin iko mada mai rikon lwarya idan sarki KO hakimi na kwance yana fama da rashin lafiya ko ya gaza aiki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar murna bisa cika shekara 73 da kuma zagayowar shekaru 22 a karagar mulki.
Masarautar Zazzau ta tabbatar da rasuwar Wamban Dawakin Zazzau, Alhaji Aminu Pate a asibitin koyarwa na jami'ar Ahmadu Bello Zaria (ABUTH) da ke Shika.
Nadin Sarauta
Samu kari