Nadin Sarauta
Yayin da ake tsaka da dambarwar sarautar jihar Kano, Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto zai sauya dokar nadin hakimai da dagatai domin inganta tsarin masarautu.
Shahararren ɗan wasan Najeriya, Ahmed Musa ya samu sarautar gargajiya ta 'Shetiman Kwallon Kafar Nguru' daga wajen mai martaba Sarkin Nguru, Alhaji Mustapha.
Gwamna Seyi Makinde ya sanar da ɗaukacin al'ummar jihar Oyo cewa ya amince da shawarar sarakunan da ke da alhakin naɗa sabon Olubadan na ƙasar Ibadan.
Babban Sifetan ƴan sanda, Kayode Egbetokun ya nuna alhini kan rasuwar tsohon kwamishinan ƴan sanda kuma basarake, Oba Emmanuel Adebayo a jihar Ekiti.
A yayin da ake ci gaba da fafata rikicin sarautar Kano, kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) ta amince da Muhammadu Sanusi II a matsayin halaltaccen sarkin masarautar.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya magantu kan halin da ya shiga a gidan yari da ke Yola inda ya ce marigayi Lamidon Adamawa ya taimake shi a zamansa.
Mazauna jihar Kano, musamman makwaftan fadar Sarkin Kano, sun koka kan yawaitar 'yan tauri a yankin fadar. An ce ayyukan 'yan taurin ya fara barana ga rayuwar jama'a
Hudubar da Mai Martaba Sarkin Kano, Lamido Sanusi ya gabatar a Sallar Juma'a a ranar 31 ga watan Mayu ta haifar da cece-kuce a jihar. An zargi sarkin da yin habaici.
A nan mun kawo maku alaka, dangantaka, rauwa da salsala, labari da sauran bayanai a kan ‘yar Sakin Kano, Zainab Ado Bayero da ta fito daga kudu maso kudun Najeriya.
Nadin Sarauta
Samu kari