Nadin Sarauta
Sarki Muhammadu Sanusi II ya shirya bikin nada babban dansa, DSP Aminu Lamido Sanusi sarautar Chiroman Kano a ranar Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.
Za a ji wanda a shekarun baya can a 1980s aka daure a kurkukun Amurka ya samu sarauta a Najeriya. Shekaru kusan 30 da suka wuce aka same shi da laifin sata a Amurka.
Rikicin manyan APC a Sokoto ya fara raba kan sarakunan gargajiya a jihar Sokoto. Sarakuna sun fara ajiye aiki suna goyon bayan ɓangaren yan siyasa.
Kungiyar Ikoyi Vanguards ta bukaci Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo da ya sanya baki kan rigimar sarautar Ikoyi-Ile da ke karamar hukumar Oriire.
Kotun daukaka kara ta dawo da sarkin Gwandu Alhaji Mustapha Haruna Jakolo da gwamnatin Kebbi ta yi. An sauke sarkin Gwandu shekaru 20 da suka wuce a baya.
Rigimar sarauta ta barke kan nadin wani sarki a Kwara inda al'umma ke ganin an yi ba daidai ba wurin nadin wanda ba jinin sarauta ba ne a yau Lahadi.
Mahaifiyar Mai martaba sarkin Owu, Oba (Farfesa) Saka Adelola Matemilola ta rasu. Alhaja Alirat Ayinke Matemilola, ta rasu tana da shekaru 81 a duniya.
Wasu sarakuna sun fara musayar yawu a jihar Osun, ana zargin Oba Ojelabi da neman kwace wasu yankuna da ba nasa ba, an bukaci Gwamna Adeleke ya sa baki.
Gamayyar sarakunan gargajiya a jihar Osun sun jefa wani basarake a matsala bayan zarginsa da neman handame wasu filaye a jihar da ke Kudancin Najeriya.
Nadin Sarauta
Samu kari