Musulmai
Gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke ya ba da tabbacin cewa gwamnatinsa ba ta da shirin rusa babban masallacin Ilesa saboda aikin titin hanya.
Akalla masallata 14 ne suka rasa rayukansu suna tsaka da sallah a masallacin Juma'a bayan tirela ta hau kansu a karamar hukumar Kura da ke jihar Kano.
Hukumomi a kasashen Larabawa da dama sun dauki mataki yayin da ake ci gaba da fuskantar zafi a yankin inda suka rage lokutan sallar Juma'a zuwa wasu mintuna.
Shugaban kungiyar MURIC Farfesa Ishaq Lakin Akintola ya bukaci a soke dokar da ta ba gwamnatin jihar Sokoto damar sauke Sarkin Musulmi daga kujera.
Rahotanni sun nuna cewa zuwa yanzu mutum 23 sun rasu sakamakon harin wuta da aka kai masallaci a Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a Kano.
Sarkin Ogbomoso da ke jihar Oyo, Oba Afolabi Ghandi ya kalubalanci limamin masallacin Juma'a kan saba ka'idar da suka yi kafin nada shi mukami a jihar.
Malamin Musulunci, Sheikh Muhydeen Bello ya soki 'yan siyasar Najeriya kan amfani da lokacinsu wurin taimakon al'umma inda ya bukaci su hada kai domin kawo ci gaba.
Kungiyar addinin Musulunci MURIC mai gwagwarmayar kare hakƙin al'ummar Musulmin Najeriya ta nanata cewa har yanzun kujerar Sarkin Musulmi na tsaka mai wuya.
Kudurin sabunta dokar Masarautar Sokoto ya tsallake karatu na daya da na biyu a zauren majalisar Sokoto. Ana fargabar kudurinzai rage ikon Sarkin Musulmi
Musulmai
Samu kari