Musulmai
Dan majalisar tarayya ya ce Bola Tinubu ba zai rika karbar kudin haraji a kudirin haraji ba. Ya bukaci a gayyaci malamai a nuna musu cewa babu haraji a kudin gado.
Dandazon kanana da matsakaitan 'yan kasuwar garin Dakata da ke karamar hukumar Nassarawa jihar Kano sun gudanar da sallar Alkunuti kan rashin wuta na kwanaki 70.
Sarkin Musulmi da kungiyar CAN sun bukaci a hukunta masu daukar nauyin ta’addanci, sun bukaci ayi adalci wajen rabon albarkatun ƙasa don cigaban Najeriya.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya bude sabon asibiti, wurin koyon sana'a da wurin tiyata da kula da lafiyar ido a kauyen Tudun Biri bayan shekara guda.
Sakataren jam'iyyar APC, Dr. Surajudeen Ajibola Basiru ya samu muƙamin Jagaban Musulmai a jihar Osun bayan amincewar gamayyar limamai da malaman Musulunci.
Gidauniyar Abdullahi Ganduje ta bude sabon masallacin Juma'a da makarantar Islamiyya domin koyar da addini a karamar hukumar Takai da ke jihar Kano.
Hukumar NYSC ta cire sharadin amfani da sunan miji ga matan aure. Al'ummar musulmi sun dade suna bukatar haka lura da ana amfani da suna uba ne ba miji ba.
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya raba kujerun Hajji, motoci, Keke NAPEP, keken dinki da keken hawa bayan gasar karatun Alkur'ani a jihar Kano.
Hukumar alhazai a jihar Jigawa za ta mayar da makudan kudi har N95m ga mahajjata da suka gudanar da aikin hajjin shekara 2023 da aka gudanar a Saudiyya.
Musulmai
Samu kari