Musulmai
Wani Musulmi a Oyo mai suna Alhaji Ahmed Raji ya yi abin a yaba da ya ba cocin St John kyautar makeken dakin taro domin cigaba da ayyukansu ba tare da wariya ba.
Gwamnan tin Bauchi karkashin Bala Mohammed ta kashe Naira miliyan 130 wajen daukar nauyin gasar karatun Al-Qur'ani mai girma karo na 39 da ya ke gudana.
Malamin addinin Musulunci, Abdulrasheed Alaseye, ya fada cikin damuwa bayan ya rasa N351,169 a hannun kamfanin da ya yi alkawarin samar masa da damar zama dillali.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu a gana da Yarima mai jiran gado, Mohammed bin Salman AbdulAzizi Al Saud a kasar Saudiyya domin kyautata alaka.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Cif Charles Udeogaranya ya gargadi shugaban kasa, Bola Tinubu kan wakiltar Najeriya a taron kasashen Larabawa da Musulmi.
A can baya tsohon ‘dan wasan Man Utd, Paul Pogba ya karbi addinin Musulunci. Pogba ya ba da labarin tasirin abokansa wajen karbar addinin da yake kai yau.
Yayan Namadi Sambo, tsohon mataimakin shugaban kasa a mulkin Goodluck Jonathan mai suna Alhaji Sulaiman Sambo ya rasu yana da shekaru 82 a duniya.
Kotu a kasar Sweden ta daure dan gwagwarmaya Rasmus Paludan a gidan kaso kan cin zarafin Musulunci da Musulmai inda ya kona Alkur'ani yayin zanga-zanga.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Muhammad Sa'ad Abubakar III ya shawarci al'umma kan sukar shugabanni inda ya ce a bar su da Ubangiji ya yi abin da ya ga dama da su.
Musulmai
Samu kari