Musulmai
Dr Kabir Asgar ya rubuta tarihin Muhammad Auwal Albani, ana roƙon Allaah (T) ya tsawaita rayuwarsa, ya yassare masa wajen kammala abinda ya yi ragowa na aikin.
An canjawa wani ƙayataccen katafaren masallaci suna zuwa sunan mahaifiyar Isa (AS), wato Maryam, a Abu Dhabi da ke Hadaddiyar Daular Larabawa. Yariman birnin.
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana rashin tsaro a matsayin matsalar da ke kawo cikas ga rigakafin yara a Arewacin Najeriya, ya nemi hadin kai.
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta tura sakon ta'aziyya ga Musulman kasar nan biyo bayan samun iftila'in da ya faru na rushewar wani bangaren masallacin sarki.
Rundunar 'yan sandan jihar Gombe, ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirga a faɗin jihar biyo bayan kisan malamin addinin Musulunci da wasu da ake zargin.
Malaman addinin musulunci a jihar Legas, sun koka kan yadda gwamnan jihar Sanwo-Olu, ya mayar da musulmai a jihar saniyar ware ta hanyar ƙin ba su kwamishinoni.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC), ta yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya samar da tsarukan bai wa Musulmin Najeriya bashi mara ruwa. MURIC ta nemi.
Denmark ta gabatar da doka da za ta haramta kona Qur'ani mai girma a ofisoshin jakadancin kasashe da sauran littattafan addini, bayan abin da ya faru a Sweden.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya karrama Hajiya Aisha Nahuce, matar da ta tsinci $80,000 a Saudiyya tare da mayarwa mai shi yayin aikin hajjin bana.
Musulmai
Samu kari