Musulmai
Wata tsohuwar ‘yar takarar a jam'iyyar Republican, Valentina Gomez, ta tayar da hargitsi a taron da Musulmi ke yi a Capitol, Texas na kasar Amurka.
A kwanakin nan an yi yada yada jita-jitar cewa an yi wa shugaban kungiyar Izalah reshen Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ihu a wani masallacin Abuja.
An fara samun sabani kan kokarin da Farfesa Ibrahim Makari ya fara na ganin ya hada kan Musulmi a Najeriya. Mansur Sokoto da Dr Aliyu Muhammad Sani sun yi suka.
Limamin Abuja, Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya gana da malaman Izala, Darika, Salafiyya da Sheikh Ahmad Gumi a kokarin hada kan Musulmin Najeriya.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana jimami kan rasuwar babban malamin Musulunci, Sheikh Umar Bojude, babban limamin masallacin AG Dalibi a jihar Gombe.
Kungiyar Malaman Musulmi na Yarbawa ta gargadi Sheikh Habeeb Adam Al-Ilory na Markaz Agege kan kalaman da ake zargin sun saba wa Sahabban Annabi SAW.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Malamai ta jihar Taraba ta bayyana cewa ba za ta zuba idanu ba al'ummar Musulmi su ci gaba da taɓara da sunan biki.
Bayan korafe-korafe ya yi yawa kan kisan masallata a jihar Katsina, Gwamnatin ta yi alkawarin cafke wadanda suka kai mummunan hari kan masu ibada.
Mai Alfarma Sarkin Muaulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya bukaci daukacin musulmi au fara suba jaririn watan Rabi'ul Awwal daga gobe Asabar.
Musulmai
Samu kari