Musulmai
Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ya soki nade-naden da Tinubu ke yi a baya-bayan nan a yankin yarbawa yana mai cewa ana fifita kirista.
Sheikh Aminu Baba Waziri, ya buƙaci majalisar dokokin jihar Jigawa ta kafa dokar da zata tilasta wa wasu rukunin ma'aikata ƙaro wa matansu kishiyoyi.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ta soki Fasto Enoch Adeboye kan nuna goyon bayanshi karara ga kasar Isra'ila a cikin wani faifan bidiyo da ya fitar.
Kasar Isra'ila ta yi barazanar datse wutar lantarki da ruwa da kuma Fetur zuwa Gaza idan ba su sake musu 'yan uwa ba da ke hannunsu yayin da ake ci gaba da rikici.
Ministan tsaron Israila ya ce za a toshe zirin Gaza gaba daya tun da akaa rasa rayuka sama da 700, an raunata mutum 2100 a Israila daga Asabar zuwa yanzu.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ta jinjinawa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan daukar matakin haramta wasu littattafai da ke gurbata tarbiyyar dalibai.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ya tura gargadi ga ministan Abuja Nyesom Wike kan shirin alaka da Isra'ila kan matsalar tsaro a birnin Tarayya, Abuja.
Gwamnatin Kano karƙashin jagorancin gwamna Abba Gida-Gida ta ayyana Laraba 4 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun bikin murnar haihuwar Annabi SAW.
Kungiyar Kiristoci ta CAN ta taya al'ummar Musulmi bikin Maulidi da ake yi a fadin kasar inda ta roki Musulmi da su yi amfani da wannan biki don zaman lafiya.
Musulmai
Samu kari