Musulmai
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar kwamushe wasu 'yan daudu guda 8 da ke tikar rawa a wurin bikin uban gidansu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Nura Ashiru, ya bukaci mai ɗakinsa da ke neman saki a Kotun musulunci ta biya N1.5m idan tana son ya sake ta saboda asarar da ta jawo masa a zaman aurensu.
Al'ummar Musulmai a jihar Oyo sun kafa kwamitin ladabtar da duk wani malamin addinin Muslunci da aka samu sa laifin kawo bidi'a a jihar, zai kula da lamuran malaman.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta bayyana cewa yawancin wadanda ke mayarwa Sheikh Ahmad Gumi kan Nyesom Wike basu duba zahirin gaskiya ba.
An ga matasa da suka ƙunshi maza da mata waɗan da suka haddace Alƙur'ani mai girma sun yi cincirindo a gidan Rabiu Kwankwaso domin neman gurbin shiga makaranta.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wani Masallaci a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun halaka Liman da wani masallaci ɗaya ranar Talata.
Fasto Chukwuemeka Odumeji ya yi barazanar mayar da Fastocin da ke yi wa Isra'ila addu'a makafi da kurame inda ya ce Najeriya tafi ko wace kasa bukatar addu'a.
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da rufe wasu coci-coci da masallaci har ma wuraren tarurruka saboda yawan damun jama'a da su ke da kara a yankunan.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi alkawarin cewa gwamnatin babban birnin tarayya Abuja za ta kammala aikin gyaran masallacin Abuja.
Musulmai
Samu kari