Musulmai
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Cif Charles Udeogaranya ya gargadi shugaban kasa, Bola Tinubu kan wakiltar Najeriya a taron kasashen Larabawa da Musulmi.
A can baya tsohon ‘dan wasan Man Utd, Paul Pogba ya karbi addinin Musulunci. Pogba ya ba da labarin tasirin abokansa wajen karbar addinin da yake kai yau.
Yayan Namadi Sambo, tsohon mataimakin shugaban kasa a mulkin Goodluck Jonathan mai suna Alhaji Sulaiman Sambo ya rasu yana da shekaru 82 a duniya.
Kotu a kasar Sweden ta daure dan gwagwarmaya Rasmus Paludan a gidan kaso kan cin zarafin Musulunci da Musulmai inda ya kona Alkur'ani yayin zanga-zanga.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Muhammad Sa'ad Abubakar III ya shawarci al'umma kan sukar shugabanni inda ya ce a bar su da Ubangiji ya yi abin da ya ga dama da su.
Sarkin Musulmi, Mai Martaba, Muhammad Sa'ad Abubakar III ya gwangwaje Farfesa Isa Ali Pantami da sarautar Majidadin Daular Usmaniyya a jihar Sokoto.
Hukumar Hisbah ta jihar Bauchi ta titsiye dattijon nan da hotunansa ke yawo a kafafen sada zumunta tare da ƴan mata, ya bai wa mutane hakuri a bainar jama'a.
Fadar Sarkin Musulmi a Najeriya ta ƙaryata jita-jitar rasuwar Mai Martaba, Sultan inda ta bukaci jami'an tsaro su dauki mataki kan masu yada labarin.
Al'ummar Najeriya da dama sun yi ta korafi bayan ganin shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio a cikin masallacin Juma'a na Abuja da Bola Tinubu.
Musulmai
Samu kari