Mata Da Miji
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Jibia sun nuna cewa ana zargin wata amarya, Aisha Muhammad ta hallaka mijinta da wuta bayan ya dawo gida a Katsina.
’Yan sanda sun cafke Gandonu Lowe a Yewa ta Kudu bayan kama shi yana yunkurin tserewa da gawar matarsa da ya nade cikin buhu ya ɗaure a babur dinsa.
Gobarar da ta tashi a Kundila, Tarauni, jihar Kano ta hallaka miji da mata da 'ya'yansu biyu bayan maganin sauron da suka kunna ya haddasa wutar.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce tana binciken domin gano waɗanda ake zargi da hallaka wasu matan aure, uwargida da amarya, ta hanyar cinna musu wuta.
An kama wani mutum da ya yi wa shugabar ƙasar Mexico, Claudia Sheinbaum, wani mummunan ɗanyen aiki ta hanyar rungumeta da ƙoƙarin sumbatarta a bainar jama’a.
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi dan shekara 25, Sufyanu Aliyu bisa zargin caka wa matarsa, yarinya yar shekara 16 wuka har lahira a jihar Sakkwato.
Babbar kotun Kano ta umarci a tsare wani matashi, Aminu Ismail daga Ajingi, bisa zargin kashe mahaifinsa bayan takaddama kan niyyarsa ta ƙara aure.
Fitaccen malamin addinin Muslunci, Sheikh Ahmed Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu kan yafewa Maryam Sanda.
Babban Limamin Cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana cewa zai gudanar da addu’o'i na musamman ga matasa marasa aure da iyalai masu jiran haihuwa.
Mata Da Miji
Samu kari