Mata Da Miji
Halima Kazaure, tsohuwar matar Bashir El-Rufai, ta buɗe baki kan rabuwar aurensu a watan Yulin 2024, inda tace tun farko ta san auren ba zai dore ba.
Rahoton 'yan sanda ya ce walkiya ta kashe mata uku ciki har da mai juna biyu da mai jego a Bauchi, yayin da wani jariri mai kwanaki bakwai ya tsira da ransa.
‘Yan sanda sun kama wani malamin makaranta a Kogi bisa zargin zuba wa matarsa fetur da cinna mata wuta bayan rikicin da ya taso kan wasu rigunansa.
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Kebbi ta kama wani matashin magidanci mai shekaru 29 da ake zargi da kokarin mallake matarsa.
'Yan sandan Bauchi sun kama Aisha Musa mai shekaru 19 kan zargin yunƙurin sanya wa mijinta guba a abinci, yayin da ake ci gaba da bincike kan lamarin.
A labarin nan za a ji cewa wani jariri da aka raba da haihuwarsa ya shaki iskar yanci bayan yan sanda sun yi nasarar ceto shi daga wadanda suka sace shi.
A makon nan ne shahurarren dan kwallon kafa Cristiano Ronaldo ya auri budurwarsa Georgina Rodriguez a kasar Portugal. Sun yi auren sirri a gaban 'ya'yansu biyar.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya danganta karuwar yawan jama’a da rashin wutar lantarki, ya ce yana jawo mutane kusantar iyalansu da wuri.
Hukumar Hisbah ta Kano ta kama TikToker Namadina Tudunwada kan zargin karfafa zina bayan ya kwatanta kudin aure da na zina a wani bidiyo da ya wallafa.
Mata Da Miji
Samu kari