Masu Garkuwa Da Mutane
Matsalolin rashin tsaro a jihar Kaduna ya sanya runduna sojojin kasar nan kara daukar mataki domin magance matsalar. Runduna ta kara samar da rundunonin sojoji.
Al'umar karamar hukumar Ukum a jihar Binuwai sun bayyana cewa su na cikin kangin rayuwa bayan 'yan bindiga sun tilasta masu bayar da harajin wata-wata.
Dan majalisa a jihar Zamfara, , Rilwanu Marafa Na Gambo, ya nemi tallafin gwamna Dauda Lawal Dare kan a gaggauta shawo kan rashin tsaron da ya addabi yankinsa.
Kungiyar gwamnonin Arewa maso yamma a Najeriya da hadin gwiwar sashen kula da jama'a na majalisar dinkin duniya (UNDP) sun shirya tattaunawa kan tsaro.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da cewa ta samu rahoton sace wata mata mai tsohon ciki yayin da take hanyar zuwa asibiti a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun.
Masu garkuwa da mutane ɗauke da manyan bindigu sun tafi da Madakin Shabu jim kaɗan bayan ya fito daga Masallaci lokacin Sallar Isha'i a jihar Nasarawa.
Hedikwatar tsaro ta kwantar wa da manoman kasar nan hankali, inda ta ce ta yiwa ayyukanta garanbawul yadda zai ba ta damar tsare rayukansu idan za su je gona.
Sojojin Najeriya sun samu nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da garkuwa da mutane a garuruwan jihar Taraba. Wadanda ake zargin sun ba da bayanai.
Rundunar ‘yan sandan Kaduna ta taki sa’ar damke kasungurman masu satar mutane guda biyar ana zargin za su karbi kudin fansa da wani da ake zargi da satar mota.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari