Maiduguri
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta nem hadin kan jama'a yayin da aka fara farautar wasu 'yan kunar bakin wake da suka shiga jihar Borno.
Legit Hausa ta gudanar da bincike game da sakon da ke yawo a kafafen sada zumunta kan cewa Donald Trump ya gargadi Bola Tinubu kan harin Maiduguri.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon ɗan takarar Shugaban ƙasa, Rabi'u Musa ya bayyana matukar takaici da damuwa game da harin bama-bamai a Maiduguri.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta ce harin kunar bakin waken da aka kai Maiduguri ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 23 da jikkata sama da mutum 108.
Hukumar masallacin Malam Bako a Maiduguri ta karyata rahoton dasa bam. Rundunar 'yan sanda ta gargaɗi jama'a kan yaɗa labaran ƙarya a jihar Borno.
Rundunar sojin Najeriya da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun gwabza fada da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, an kashe 'yan ta'adda takwas.
Dakarun Amurka sun isa Maiduguri ranar 12 ga Fabrairu, 2026. Sojojin Amurkar 200 za su taimaka wa Najeriya da bayanan sirri don yaƙar ISWAP, Boko Haram.
Kungiyar 'yan ta'adda ta ISWAP ta nada sabon kwamanda mai suna Abu Khalifa baya sojojin Najeriya sun kashe kwamandan kungiyar mai suna Julaibib a daji.
Dakarun sojojin Najeriya sun shiga har dajin Sambisa sun yi wa 'yan Boko Haram ba dadi. An kashe 'yan Boko Haram da dama ciki har da manyan kwamandojisu biyu.
Maiduguri
Samu kari