Lucky Aiyedatiwa
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana kokarin da suka yi wurin tabbatar da nasarar jam'iyyar APC a jihar ba tare da katsalandan ba daga wasu bangare.
Wasu yan APC sun yi haɗari yayin yakin neman zabe a jihar Ondo. Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya ziyarci waɗanda suka yi hadarin suna kwance a asibiti a Ondo.
A wannan labarin, Ayodele Olorunfemi, dan takarar gwamnan jihar Ondo a zaben da aka kammala a karshen mako karkashin ya fadi wanda ya jawo masa matsala.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fadi abin da yake so gwamnan Ondo da ya lashe zabe ya yi. Buhari ya bukaci a magance tashin farashi da rashin akin yi.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta sake samun nasara a zaben gwamna a Najeriya, inda dan takararta, Lukcy Aiyedatiwa ya koma kujerar da ya ke kai ta gwamnan jihar Ondo.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya taya Gwamna Lucky Aiyedatiwa murnar lashe zaben gwamnan jihar Ondo wanda aka yi a jiya Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya taya Gwamna Lucky Aiyedatiwa murnar lashe zaben Ondo inda ya ce saura su kwace jihohin Osun da Oyo.
Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar da nasarar Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Ondo da aka yi a ranar Asabar.
A ranar Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024 da muke ciki aka fara kada kuri'a a zaben jihar Ondo inda za a fafata tsakanin APC da PDP da LP da NNPP da sauransu.
Lucky Aiyedatiwa
Samu kari