Matawalle
Tsohon dan majalisar wakilai, Sani Takori, ya bukaci gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal da ya hada kai da gwamnatin tarayya domin magance matsalar tsaro.
Kungiyar NYA ta fito ta yi magana kan rikicin da ake yi tsakanin gwamnan Zamfara da Bello Matawalle. Kungiyar ta ce Dauda Lawal na tsoron ministan na Tinubu.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya kare matakin da ya dauka na yin sulhu da 'yan bindiga a lokacin da yake kan kujerar gwamnan jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ya sanar da shugaban masa Bola Tinubu zargin da ake yiwa karamin ministan tsaro, Bello Matawalle.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana yadda ya taimakawa Dauda Lawal da muƙamin hadiminsa wurin samun fasfo da EFCC ta kwace masa lokacin mulkinsa.
Jam'iyyar APC reshen Zamfara ta roki Bola Tinubu ya sanya dokar ta baci a jihar saboda matsalar ta'addanci inda ta zargi Gwamna Dauda Lawal da kawo cikas.
Wata kungiyar matasan jam'iyyar APC ta soki Gwamna Dauda Lawal game da zargin karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle kan ta'addanci a jihar Zamfara.
Ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya yi martani kan zargin da gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle yake yi masa na daukar nauyin 'yan bindiga.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce bayanai sun nuna tsohon gwamnan da ya gada, Bello Matawalle na da hannu dumu-dumu a harkokin ƴan fashin dajin jihar.
Matawalle
Samu kari