Matawalle
Gwamnatin jihar Zamfara a karkashin jagorancin Gwamna Bello Matawalle ta sannar da kwato motoci 50 daga hannun tsohon gwamnan jihar Bello Matawalle.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Bello Matawalle, ya dauki matakin zuwa kotun daukaka kara bayan wata babbbar kotu ta yi umarnin kwace masa motoci.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Sokoto ta yi watsi da karar tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle inda ta umarci kwace motoci 50 daga gare shi.
Rigimar siyasar da ke tsakanin Bello Matawalle da Dauda Lawal ya shafi Shehin malami. Tukur Sani Jangebe ya ajiye limancin Juma’a saboda rigimar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kwarin guiwar cewa shi ne zai sake lashe zaben da kotu ta bada umarnin a sake shiryawa a kananan hukumomi uku.
Garba Muhammad Datti, ya yi hasahen cewa nan bada jimawa ba karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, zai dawo da nasarar da ya samu a zaben jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sha alwashin kwato kujerarshi bayan kotun daukaka kara ta ayyana zaben a matsayin wanda bai kammala ba.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi martani kan hukuncin zaben jihar Zamfara, ta ce hukuncin ya yi daidai kuma akwai tsagwaron adalci a ciki.
Matasa a Najeriya sun yabi Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle da babban Minista Badaru Abubakar kan inganta tsaro a kasar Najeriya baki daya.
Matawalle
Samu kari