Lafiya Uwar Jiki
Kungiyar kula da lafiya ta SFH ta gudanar da taro a jihar Kano inda ta bayyana yadda tarin fuka ya yawaitata a tsakanin yara kanana. Kungiyar ta yi kira ga gwamnati.
Sanata Barau Jibrin daga jihar Kano ya gabatar da kudurin samar da asibitin kwararru a karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano ga majalisa. an yi karatu na daya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana cigaba da samun yara masu kamuwa da cutar kanjmau a Najeriya kuma adadin yaran da ke mutuwa na kara daduwa.
Yayin da ake fafutukar ganin jama'a a Kano sun dauki aure da daraja, sai ga wani magidanci ya saki matarsa a gadon asibiti saboda an hana shi sadakar da aka ba ta.
Mai kamfanin BUA, Alhaji Abdulsamad Rabi'u ya kaddamar da gina katafaren asibitin zamani kyauta ga hukumar kwastam a jihar Bauchi. An fara aiki a jiya Litinin.
Hukumar kula da abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta tattaro jabun kayayyaki daga Arewa maso Yamma na kasar nan da suka tasamma miliyoyin Naira.
Jami'in yada labaran ma'aikatar lafiya a Kano, Abdullahi Ibarahim ya musanta bullar annobar kwalara jihar. Hukumar NCDC ce ta ce kwalara ta kama mutum 13 a Kano.
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf za ta yi ayyuka na musamman domin inganta kiwon lafiya ciki har da samar da cibiyar kula da masu ciwon sikila.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amince da fitar da N1bn domin gudanar da wasu manyan-manyan ayyuka da za su taimaka wajen ci gaban harkar lafiya a jihar.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari