Lafiya Uwar Jiki
Wani mai kasuwancin siyar da wayoyin hannu a Mararaba jihar Nasarawa, Abdullahi Mohammed ya shaidawa kotu yadda yaro ya sayi babbar waya a wurinsa.
Karamin Ministan lafiya a Najeriya, Tunji Alausa ya bugi kirji kan yadda suka inganta bangaren lafiya inda ya ce har daga indiya da Turai ana zuwa neman lafiya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ta rattaba hannu kan dokar tilasta gwaji kafin aure domin kare yara daga cutukan da za a iya daukar matakan kariya a kansu.
Gwamnatin jihar Kano ta bude littafin yin rajistar adadin mamatan da ake binnewa a makabartun domin taimaka mata wajen tattara bayanai, inji ma'aikatar lafiya.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa ta na zargin tsananin zafi na daga dalilan yawan rashe rashe a jihar Kano. Har yanzu ana zurfafa bincike kan matsalar
Hukumar manyan asibitoci ta Kano ta bayyana takaici kan yadda KEDCO ya yanke wutar asibitin Imamu Wali ba. Dakta Mansur Mudi Nagoda ya ce za yi yi kokarin gyara
Gwamnatin tarayya za ta fara tattara alkaluman cutar sankara a sassan Najeriya domin bata damar bincike. A yanzu ana samun bayanan ne kawai daga asibitoci
An samu rahoton barkewar wata sabuwar cuta a karamar hukumar Kura ta jihar Kano. Cutar wacce ba a san musababbabinta ba ta salwantar da rayukan mutum 45.
Gwamnan jahar Gombe, Inuwa Yahaya, ya sanar da dawo da dokar sharar karshen wata-wata domin tsaftace muhallin jahar da kiyaye lafiyar al'ummar jahar.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari