Labarin Sojojin Najeriya
Kwamandan Operation Hadin Kai, Laftanar Janar Abdulsalam Abubakar ya ce sun kama 'yan kasashe waje da ke ba Boko Haram horo da dabarun yaki a Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan bindiga a jihar Plateau. Sojojin sun hallaka wasu daga cikin 'yan bindigan bayan sun yi musu kwanton bauna.
A labarin nan, za a ji Sojojin Najeriya sun dakile hari a Sabon Marte, sun kashe 'yan Boko Haram da ISWAP da dama. Sojoji biyu sun rasa rayukansu yayin fafatawar.
A labarin nan, za a ji cewa dan kunar bakin wake ya kashe kansa a lokacin da ya so shiga Barikin Abacha, Abuja, ya jikkata wasu a yayin da bam dinsa ya fashe.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da tashin wani abu da ka iya zama bam a tashar mota da kusa da barikin sojoji na Magadishu a Babban Birnin Tarayya Abuja.
Babban hafsan sojojin kasa , Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya umarci sojoji da su yi mai yiwuwa wajen kawo karshen 'yan ta'adda ba tare da nuna musu tausayi ba.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda masu yawa bayan an yi dauki ba dadi.
Sace tsohon Manjo din soja, Joe Ajayi mai shekaru 76 a Kogi ya jefa al'ummar garin Odo-Ape cikin fargaba, tare da ƙara tabbatar da matsalar tsaro a yankin.
Dakarun sojin Najeriya sun farmaki dan bindiga Kachalla Murtala a jihar Katsina. An ceto wata matar da ta shafe kwana 70 a dajin wajen 'yan bindiga masu garkuwa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari