Labarin Sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya sun hallaka babban abokin Bello Turji mai suna Shaudo Alku a jihar Sokoto. An kashe dan ta'addan tare da tarin mayaka suna shirin tattaunawa.
Dakarun sojoji tare da hadin gwiwar mafarauta sun samu nasarar dakile harin 'yan ta'addan Boko Haram. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda a yayin artabun.
A wannan labarin, za ku ji Shugaba Tinubu ya kaddamar da sababbin helikwafta don magance matsalar tsaro a Najeriya, yayin da ake sa ran karo wasu.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa ya yaba da nasarorin da dakarun sojoji suka samu kan 'yan ta'addan Boko Haram. Ya ba su kyautar kudi.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soji, Janar Yakubu Gowon mao ritaya ya ce babu gurbin mulkin soji a Najeriya a yanzu, ya ba da shawara kan matsalar tsaro.
Sojoji sun fara tserewa daga sansanoninsu a Borno bayan harin Boko Haram. Wata majiyar soji ta ce wani jami'in CJTF ne ya jagoranci 'yan ta'addar suka farmake su.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yamma, sun samu nasarar lalata sansanonin 'yan ta'adda a jihohin Sokoto da Zamfara bayan sun farmake su.
A wannan labarin, za ku ji cewa fargaba ta karu a Borno bayan Boko Haram da ISWAP sun kai hare-hare sansanonin soji hudu, sun kashe sojoji da kwace motocin yaki.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan ta'addan ISWAP sun sake kai hari sansanin sojojin Najeriya a jihar Borno, gwarazan sojoji 5 sun rasa rayukansu, an jikkata 6.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari