Labarin Sojojin Najeriya
Mataimakin babban hafsan rundunar tsaron Birtaniya, Laftanar Janar Sir Charlie Collins, ya isa Maiduguri, babban birnin Borno a wata ziyara da ya kawo Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno Sojojin sun kai hare-hare tare da ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai wani samame a maboyar 'yan ta'adda da ke jihar Katsina. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato manyan makamai.
Dakarun Najeriya sun kashe 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna bayan wani farmaki da suka kai. Sojojin sun yi nasarar cafke mutane huɗu a Kaduna.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
Wasu dakarun sojojin Najeriya sun rasa ransu sakamakon fashewar bam a jihar Sokoto. Ana zargin 'yan bindiga ne suka dasa masu bam din a kan hanya.
Iyalan jami’an sojin Najeriya da ake zargi da hannu a shirin juyin mulki sun zargi rundunar soji da cin zarafi, hana samun lauyoyi da kuma rashin bayyana gaskiya.
Ministan tsaro, Christopher Musa, ya bayyana cewa za su fara shiga wuraren yaki tare da 'yan jarida domin dauko rahotanni masu inganci da sanar da jama'a.
Gwamnatin tarayya ta bukaci yan Najeriya du rika bai wa nassrorin jami'an tsaro muhimmanci wajen yada labaransu, su kuma daina saka ayyukan yan bindiga a sahun gaba.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari