Labaran Duniya
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya nuna alhininsa kan mutuwar Sanata Lindsey Graham. Sanata Lindsey Graham dai ya bar duniya yana da shekara 71.
Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, ya rasu yana da shekara 74. Ya jagoranci kasar daga 1995 zuwa 2013 kafin ya mika mulki ga dansa.
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da cewa ta kai wani harin ban mamaki kan tashar jiragen ruwan Duqm inda kadarorin Amurka suke.
Dan majalisar dokokin Amurka Ro Khanna ya zargi wasu Yahudawan matsugunan Isra'ila da tsare shi tare da wasu Amurkawa a Yammacin Kogin Jordan na kusan mintuna 90.
Macizai masu dafi ciki har da Cobra sun fara ciwon mutane bayan ambaliyar ruwa ta koro su daga gonakin da ake kiwonsu a kasar China, an fara aikin ceto.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa matukar sai ta mika wuya sannan za a zauna lafiya, yakinta da Amurka ba zai taba karewa ba, ta ce ta shirya kare kanta.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Gwamnatin kasar Zambia ta tabbatar da hatsarin jirgin mataimakiyar shugaban kasa, Mutale Nalumango, amma ta ce tana cikin koshin lafiya bayan gwaje gwaje.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi maganar cin nasara a yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Shugaba Trump ya bayyana cewa sun yi nasara.
Labaran Duniya
Samu kari