Kwankwasiyya
Abba Kabir Yusuf zai tura ɗalibai zuwa kasashen waje karatu a zangon 2024/2025. Za a tura daliban Kano karatu kasar waje domin yin digiri na biyu a fannoni.
Kotu ta dakatar da shugaban hukumar KANSEIC prof. Sani Lawan Malumfashi da dukkanin shugabannin hukumar KANSEIC saboda rashin chanchantarsu a aikin gwamnati.
Rabi'u Kwankwaso, Peter Obi da Abba Kabir Yusuf sun hadu a filin jirgin sama yayin tarbar daliban Kano da suka kammala karatu a kasar Indiya su 29 a ranar Litinin.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayar da kyautar makarantar sakandare ta Musulunci ta Rikadawa, wadda gidauniyar Kwankwasiyya ta gina ga gwamnatin jihar Kano.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya sake tarbar jagororin jam'iyyar NNPP mai mulki a Kano zuwa APC bayan sun sauya sheka.
Bayan dawowa daga Abuja ana cikin rikicin siyasa, Abba Kabir Yusuf ya yi zaman majalisar zartarwa. Za a ji ayyukan da aka amince da su a jihar Kano.
Wasu jiga jigan jam'iyyar NNPP a Kano da suka hada da Alhaji Auwalu Yusuf Dawakin Tofa sun sauya sheka zuwa APC ta hannun mataimakin shugaban majalisar dattawa.
Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce abubuwa da ke faruwa a NNPP ya kara nuna gaskiyar maganar da yake faɗa kan Kwankwaso, ya buƙaci Abba Kabir ya canza tunani.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi yan APC da sauran jam'iyyu har 1776 zuwa NNPP a Kano. Hakan share hanya ne ga Abba Kabir Yusuf kan zaben gwamna na 2027.
Kwankwasiyya
Samu kari