Kwankwasiyya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin ɗam Majalisar Wakilai daga Kano, Hon. Abdulmumini Kofa a Aso Rock, ya yi maganar Sanata Kwankwaso.
Fadar shugaban kasa ta ce alakar shugaba Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso ba sabuwa ba ce, kuma babu laifi idan sun hada hanya a siyasar Najeriya a gaba.
Jam'iyyar NNPP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya daina tankawa Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce so yake ya yi a rika kula shi don ya yi suna.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta shawarci matasan yankin Arewa da su yi taka tsan-tsan da madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa wasu masana a fannin siyasa sun bayyana cewa jam'iyyun adawa da dama na marmarin Rabi'u Musa Kwankwaso ya dawo cikinsu.
A labarin nan, za a ji jagoran NNPP na ƙasa kuma tsohon ɗan takarar jam'iyyar, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi alfahari da yadda tafiyarsa ta tumbatsa a Kano.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa shugaba, Bola Tinubu ya shiga ganawa da wasu daga cikin tsofaffin gwamnoni a Najeriya da suka yi mulki tare tun a shekarar 1999.
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa masarautar Kano zs ta ba da goyon baya ga duk matsayar da aka ɗauka a taron shawarwari.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran Kwankwasiyya na kasa, Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi dubunnan magoya bayan APC a Kano da suka bar jam'iyyarsu zuwa APC.
Kwankwasiyya
Samu kari