Kwankwasiyya
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa 'yan majalisar wakilai takwas ne daga Kano suka fita daga jam'iyyar NNPP tare da gwamna Abba Kabir Yusuf a ranar Juma'a.
A labarin nan, za a ji cewa Sunusi Kwankwao, mashawarcin Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da ajiye mukaminsa daga gwamnatin Kano bayan sauya shekar Abba.
Babban jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya kalubalanci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan zaben 2027. Buba Galadima ya ce ba zai yi nasara ba.
Daya daga cikin jagororin jam'iyyar NNPP a Najeriya, Buba Galadima ya gargadi Abba Kabir Yusuf kan cin amanar Rabiu Kwankwaso ya ce zai gani a kwaryarsa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana bayan Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam'iyyar NNPP. Kwankwaso ya bukaci 'yan Kwankwasiyya su fara shirin 2027.
Tsagin NNPP da ke goyon bayan Sanata Kwankwaso ya soki matakin da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusufna dauka na ficewa daga jam'iyya kan zargi mara tushe.
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya tabbatar da ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP, an cure tutar jam'iyyar nan take.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da murabus dinsa daga jam'iyyar NNPP. Gwamnan ya fice daga jam'iyyar ne a ranar Juma'a, 23 ga watan Janairun 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai tashi tawaga domin ta sanar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso matsayarsa na koma wa APC.
Kwankwasiyya
Samu kari