Zaben jihohi
Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawa ya sha suka sosai a jiharsa saboda zarginsu da neman kwace iko da karfi a jihar, an zarge shi da raba kan yan jihar.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta bayyana cewa ba za ta bai wa Gwamna Lucky Aiyedatiwa tikiti haka kawai ba hammaya ba sai dai shima ya nema kamar kowa.
A yau Juma'a, 19 ga watan Janairu, Kotun Koli ta yi watsi da jam'iyyar APC da dan takararta, Ovie Omo-Agege, suka shigar kan Sheriff Omorevwori, gwamnan jihar Delta.
Mai shari’a Inyang Okoro da Kudirat Kekere-Ekun za su jagoranci hukuncin shari’ar gwamnonin Delta, Ribas, Gombe, Kaduna da Ogun sai Kebbi, Nasarawa, Taraba da Sokoto
Yanzu nan shugaba Tinubu ya isa jihar Imo domin halartar bikin rantsar da gwamnan jihar Hope Uzodimma a mulkinsa karo na biyu. Tinubu zai kaddamar da wasu ayyuka.
Kotun Koli ta sanya ranar raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Kaduna tsakanin Gwamna Uba Sani na jam'iyyar APC da Isa Ashiru Kudan na PDP a Kaduna.
A yau Juma'a ce 12 ga watan Janairu aka yanke hukuncin jihohi da dama inda Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bassey Otu na jam'iyyar APC a jihar Cross River.
Farin ciki ya lullube Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano bayan da Kotun Koli ta tabbatar da nasarar zaben sa. Legit ta ci karo da wasu hotunan gwamnan cike da murna
A yanzu haka dai wani kwamitin mutane 5 na kotun koli ya fara zaman yanke hukunci kan shari'ar gwamnan Kano. Gwamna Abba na fatan za samu nasara a kotun.
Zaben jihohi
Samu kari