Labaran garkuwa da mutane
Rundunar yan sanda ta ce jami'an tsaro sun kai dauki a kan lokaci kum sun yi nasarar hallaka dan bindiga daya tre da fatattake maharan a jihar Kogi.
A labarin nan, za a ji yan bindiga a jihar Zamfara sun hallaka daya daga cikin dattawan da suka sace a yayin da suka kira zaman sulhu da sunan neman zaman lafiya.
A labarin nan, za a ji yadda rundunar yan sandan jihar Edo ta gano wata baiwar Allah da iyalanta suka ce an sace a dakin otal da saurayi a jihar Delta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya jinjinawa dakarun sojojin Najeriya bisa nasarar da suka samu ta ceto mutane 360 da aka sace a jihar Borno.
A labarin nan, za a ji shugabar daliban makaranta da aka sace a Oyo ta nemi a yi watsi da ikirarin gwamnati na cewa yan bindiga na neman a kafa Shari'ar Musulunci.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi ya bukaci 'yan Najeriya su daina yi wa Fulani kudin goro game da ayyukan ta'addanci da garkuwa da mutane.
Wani hatsabibin 'dan bindiga mai suna Jammo, ya yi garkuwa da dattawa 50 da ak tura domin tattaunawar sulhu kamar yaddaya bukata a jihar Zamfara.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar ƴan sandan Oyo ta bayyana hanyar da ƴan bindiga suka bi kafin su yi garkuwa da yayar tsohon ministan wutar lantarki da yaranta.
Yan ta'addan da suka yi garkuwa da dalibai da malamai na makarantu uku a jihar Oyo sun nemi abubuwa hudu daga gwamnati kafin saki wadanda suka sace.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari