Labaran garkuwa da mutane
A rahoton nan, za a ji 'yan bindiga sun kashe maigida da dan dan'uwansa a Sokoto, sannan suka yi garkuwa da diyarsa da surukarsa bayan sun kai hari gidansu.
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Kwara ta samu gagarumar nasara bayan an bibiyi wadanda suka yi garkuwa da wasu a watan Yuli, 2026.
A labarin nan, za a ji yadda gaskiya ta yi halinta bayan bincike ya gano cewa wani matashi dan jihar Katsina ba shi da hannu a garkuwa da daliban Oyo.
Dakarun sojojin Najeriya sun ceto mutane 16 da aka yi garkuwa da su a jihar Kogi bayan musayar wuta da masu garkuwa, inda wani mafarauci ya rasa ransa.
Dakarun sojojin Najeriya sun kama kwamandan masu garkuwa da mutane a Enugu tare da kwato AK-47 guda huɗu, magazin bakwai da harsasai 133 a wani daji.
Yan bindiga sun sace wani magajin gari na wani kauye a jihar Neja, mai shekaru 90 a Ka’ada, jihar Neja, lamarin da ya jefa al’ummomin yankin cikin fargaba.
A labarin nan, za a ji cewa an samu rashin yarda a tsakanin manyan ISWAP bayan rundunar sojin Najeriya ta fitar da wasu muhimman bayanan sirrinsu.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna jihar Sokoto da yan bindiga suka takurawa da miyagun hare-hare sun bayyana cewa ba za su yafewa gwamnatin jiharsu ba.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin matafiya a da suka bi ta hanyar jihar Neja sun shiga gagari bayan yan bindiga sun tare masu hanya tare da bude wuta.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari