Labaran garkuwa da mutane
Yan sandan jihar Ogun sun sanar da kashe masu garkuwa da mutane biyu tare da kwato kudin fansa naira miliyan 7.9. Sun kuma sanar da cewa suna kokarin kamo sauran.
Dakarun ƴan sanda sun cafke masu garkuwa da mutane yayin da barci ya kwasshe su bayan sun yi garkuwa da matar fasto da wasu mutum biyu a jihar Ondo.
Rundunar yan sandan Abuja sun kama wasu mata biyu bisa zargin sace yara daga jihar Sokoto. Yanzu dai an mika yaran ga gwamnati kuma likitoci na duba lafiyarsu.
Yan sanda sun sanar da cafke jami'an bogi guda uku a jihar Nasarawa bayan artabu mai tsanani. Daya daga cikin wadanda aka kama din ya rasu a asibiti.
Rundunar yan sanda a Kaduna sun kama wani Aminu Garba bisa zargin satar wata yar shekaru 10 sannan ya rufe ta a cikin firinji. Ana binciken lamarin
Dalibin da masu garkuwa da mutane suka sace tare da mahaifinsa a jihar Ondo sun samu 'yanci. Hukumar makarantar ta tabbatar da kubutarsu a yau Laraba
Sojojin Najeriya sun yi nasara kan 'yan ta'adda a jihohin Taraba da Filato tare da kwato makamai. Rundunar sojin ta sanar da nasarar ne a jiya Talata
Wasu miyagun 'yan bindiga sun salwantar da ran wani tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Delta. Miyagun sun kuma sace wani shahararren mawaki a jihar.
Kasa da mako daya da 'yan bindiga suka kai hari yankin Dutse da ke Bwari, babban birnin tarayya Abuja, 'yan bindigar sun sake kai wani sabon harin a daren Talata.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari