Labaran garkuwa da mutane
’Yan daba sun tarwatsa wani taron tsaro a Katsina, sun kai hari kan mahalarta da ’yan jarida, yayin da masu shirya taron suka zargi gwamnati da hannu.
Dakarun yan sanda sun mamaye dazuka bayan samun labarin yan bindiga sun sace Fasto Akesinro, ma'aikaci a asibitin FMC na gwamnatin tarayya da ke Ondo.
A labarin, nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta bayyana cafke mata da miji da su ka shirga karya cewa an yi garkuwa da data daga cikinsu.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kebbi sun samu nasarar hallaka wasu masu garkuwa da mutane. 'Yan sandan sun kashe su ne bayan an gwabza artabu.
Mutanen gari sun kama wata mata da tunanin cewa yar garkuwa da mutane ce, aun lakada mata dukan kawo wuka har ta mutu, daga baya aka gano marainiya ce a Kwara.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Nasarawa da na Abuja sun yi aiki tare wajen kama masu garkuwa da mutane da 'yan fashi a yankin.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa sojoji kadai ba za su iya shawo kan msatalar tsaro a jihohi 7 na Arewa maso Yamma ba, ya fadi matakin da za a dauka.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun sace fasinjoji bayan sun tare a kan hanya a jihar Kogi. 'Yan bindigan sun yi kwanton bauna ne a kan titi domin yin awon gaba da su.
Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da cewa ƴan bindiga sun kai hare-hare kan jama'a a kauyuka daban-daban cikin kwanaki huɗu, ana fargabar sun sace 150.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari