Katsina
Fitaccen basarake a Najeriya, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke jihar Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda, ya yi rabon sababbin mukamai a gwamnatinsa. Gwamna Radda ya nada kwamishina da sabon shugaban ma'aikata.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi babban sarkin Yarabawa, Ooni na Ife a Daura. Ooni na Ife ya ziyarci Buhari kafin ya wuce fadar mai martaba sarkin Daura.
Yan sanda sun kama mutane hudu masu ba 'yan bindiga kayan sojoji da 'yan sanda domin aikata ta'addanci a Arewa. Mutanen da ake zargi sun amince da laifinsu.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi nasarar fafatawa da 'yan bindiga. 'Yan sandan sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane da miyagun suka yi.
Rahotanni sun ce mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya kaddamar da gina masallacin Naira miliyan 350 a mahaifarsa da ke karamar hukumar Danja, jihar Katsina.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kaddamar da hare-hare a wasu kauyukan karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina. Sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani ma'aikacin banki da ake zargin ya saci kudi a asusun wani kwastoma. Ya saci kudin ne ta hanyar ATM.
Yan sanda a Katsina sun kama wani rikakken dan damfara da ke satar ATM yana cire kudin mutane. An kama matashin da ya sace matar aure a jihar Katsina.
Katsina
Samu kari