Kasashen Duniya
A labarin nan, za a ji cewa sunayen wasu tsofaffin shugabanni a Najeriya da za su zama jakadun kasar nan bayan umarnin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin Donald Trump ta dakatar da karɓar bukatar 'yan ƙasashe 19 na shiga Amurka, tana mai cewa matakin ya zama dole don ƙara tsaurara tsaron ƙasar.
Daya daga cikin jagororin 'yan adawa a kasar Kamaru, Anicent Ekane ya rasu a hannun sojoji kwanaki bayan Paul Biya ya kama shi saboda wasu zarge-zarge.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa babu kamshin gaskiya a zargin da EFCC ta ke yi masa na badakalar wasu kudi daga 'kudin Abacha.'
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya ce ya ce juyin mulkin Guinea Bissau ya fi masa zafi a kan kayar da shi zabe da Buhari ya yi a 2015.
Trump ya na barazanar dakatar da shigar mutanen ƙasashen “Third World” cikin Amurka, lamarin da ya tayar da muhawara kan ma’anar kalmar da ƙasashen da abin ya shafa.
Mutanen Utqiagvik a Alaska ba za su sake ganin hasken rana ba tsawon kwanaki 64 bayan fara dogon dare, sakamakon juyawar Duniya da ake samu a shekara.
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya bar Guinea-Bissau lafiya bayan rikicin siyasa, inda Ma’aikatar Harkokin Waje ta tabbatar da cewa babu wata matsala.
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya makale a kasar Guinea Bissau bayan sojoji sun kifar da gwamnati. Jonathan ya je kasar ne duba zabe.
Kasashen Duniya
Samu kari