Kannywood
Tsohuwar matar Sani Danja, Mansurah Isah ta shirya daukar mataki kan wata jaridar yanar gizo bayan wallafa wani rahoton cewa za ta auri Mai Wushirya.
A labarin nan, za a ji yadda masoyin Buhari, Abdullahi Haruna Izge ya yi tariyar baya ga masarautar Daura a kan yadda Dauda Kahutu Rarara ya ki martaba Buhari.
Yayin da ake zargin kafa masana'atar fim, Sheikh Adamu Muhammadu Dokoro ya yi gargadi ga gwamnatin jihar Gombe, ya ce fina-finai ba sa gyaran tarbiya.
Yayin da ake mukabala tsakanin mawakan yabon Annabi SAW, Hukumar tace fina-finai ta Kano ta hana duk wani muhawara tsakanin mawakan a jihar saboda rikice-rikice.
Fitaccen jarumi a masana'antar Kannywood, Tahir Muhammad Fagge, ya yabawa Ali Nuhu kan gudunmawar da yake ba shi musamman yadda yake fama da jinya.
Bayan korafe-korafe kan rashin lafiyar Mato Yakubu, Gwamna Mai Mala Buni ya amince zai ɗauki dawainiyar dukkan kuɗaɗen jinyar jarumi Malam Nata'ala.
Jarumin Kannywood, Adam A Zango ya auri mata bakwai daga 2006 zuwa 2025, kuma rabuwa da Maryam Chalawa ne ya jefa shi a damuwa. Legit ta jero tarihin auren Zango.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shahararren ɗan wasan kwaikwayo na Nollywood, Fabian Adibie, ya rasu yana da shekaru har 82 a duniya.
Shahararren jarumin fina-finan Kannywood, Mato Yakubu wanda aka fi sani da Malam Nata’ala ya yi bayani kan mawuyacin hali na jinya da yake ciki inda ya roki al'umma.
Kannywood
Samu kari