Jihar Yobe
An sanar da cewa za a samu karancin wutar lantarki a jihohin Gombe, Bauchi, Taraba, Yobe, Borno, Filato da Adamawa a Arewacin Najeriya saboda wani gyara.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar da cewa za a yi ruwan sama jihohi irinsu Kaduna, Yobe, Gombe, Adamawa, Taraba da sauransu a Arewa da wasu jihohi
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai, sun yi nasara kan 'yan ta'addan kungiyar ISWAP. Sojojin sun samu nasarar hallaka wani kwamanda.
Izala ta dakatar da Sheikh Alkali Zaria daga tafsiri a Damaturu. Malamin ya ba da haƙuri bayan "kalaman jafa'i da tsinuwa ga shugabanni da jami'an tsaro".
Jihohin Arewacin Najeirya hudu sun ware makudan kudade domin ciyar da masu azumi a Ramadan, rage radadin talauci da raba kayan abinci ga talakawa.
Bayan shigar azumin watan Ramadan, jihohin Arewacin NAjeriya sun sassauta lokacin zirga-zirga domin samun damar ibada. Gombe, Yobe da Adamawa na ciki.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da fitar da miliyoyin kudade domin gudanar da shirin ciyarwa a watan Ramadan. Za a rika ba malamai kudade.
Janye tallafin Amurka da shugaba Donald Trump ya yi ga kungiyoyi ya jefa al'umma da dama cikin hadari. Lamarin ya shafi mutum 250,000 a jihar Yobe.
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan, ya raba buhuna 17,000 na shinkafa, gero da sukari ga al’ummar Yobe domin tallafa musu a Ramadan.
Jihar Yobe
Samu kari